KARIYA DAGA SIHIRI,TSAFI KO MUGUN BAKI.
~-Ka karanta:
*"Laa ilaaha illallahu, wahdahu laa shareeka lah,lahul-mulku,wa
lahul- hamdu,wa Huwa alaa kulli shai'in qadeer"*
■kafa 100 bayan sallar asuba.
■Kafa 100 bayan sallar la'asar ko magariba.
~2-Idan kazo kwanciya,Ka karanta
~Suratul Ikhlas(Sura ta 112),
~Falaq (Sura ta 113),
~Nas (Sura ta 114), ka tofa a hannu, sannan,ka shafe a jikinka gaba daya.
●Ka yi haka sau 3.
~3-Ka karanta:
*Hasbiyallaahu laa ilaaha illaa Huwa alaihi tawakkaltu wa Huwa Rabbul- Arshil Azeem"*
●Kafa 7,da safe da kuma yamma.
~4-Ka Karanta:
*"Bismillaahil lazee laa yadurru ma'asmihi shai'un fil-ardi walaa
fis-samaa'i wa Huwas samee'ul Aleem."*
●Kafa 3 da safe da kuma yamma.
~5-Ka rinka cin Dabino guda 7 (irin wanda ake cema ajwa na madina)
kullum da safe.
~6-Ka karanta:
*"A'uzu bi kalimaatil-lahit taammaat min sharri maa khalaqa*.
●Kafa uku da safe da yamma.
~7-Ka karanta Amanar rasulu zuwa karshe lokacin da zaka kwanta barci. @Suratul Baqara ayata 285 zuwa ta 286).
~8-Ka rinka kwanciya da alwala. Allah kabamu kariya da kariyarka,
sannan ka rabamu daga sharrin azzalumai.
*Allah ne mafi sani*
No comments:
Post a Comment