WELCOME TO IBNHUJJAH NURUL ISLAM

NEWS | SPORTS | CELEBRITY GIST | MIXTAPE | COMEDY VIDEOS | JOKES | TECH | FASHION

PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Social Media Widget

IBNHUJJAH NURUL ISLAM

Assalamu Alaikum Barkanku Dai Jama'a, Kuna Tareda Ni Sulaiman Ibn Hujjah. Zaku Iya Shiga Shafukanmu Ta Wadannan Adress Din. http://sulaimanibnhujjah55.xtgem.com http://islamicforum.com.ng

Powered by Blogger.

Categories

Featured post

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU.

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. 1-Azabar Qabari 2-Azabar wutar Jahannama 3-Fitinar Rayuwa da Mutuwa 4-Fitinar Masihil Dujal... Anna...

Total Pageviews

Search This Blog

Blog Archive

Categories

Categories

Categories

Translate

Ads

Popular Post Of The Weeks...

  • ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DADIRO DA ITA ? | TAMBAYA DA AMSA | TAMBAYA DA AMSA - IBN HUJJAH FORUM
  • ZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DADIRO DA ITA ? | TAMBAYA DA AMSA | TAMBAYA DA AMSA - IBN HUJJAH FORUMZAN IYA AURAN WACCE NA YI ZAMAN DADIRO DA ITA ? Tambaya: As SALAMUN alaikum , Malamai ya halarta musulmi ya musuluntar da matar da yayi zaman daduro da ita bayan hakan ya aure ta , limanmin da ya goyi bayan hakan yayi daide? Please is very important" Amsa: Wa alaikum as salam, ya halatta sabida babu alaka tsakanin dadironsu da auransu bayan ta musulunta Mutukar sun tuba, saboda musulunci yana rusa abin da ya gabace shi na zunubi kamar yadda ya tabbata a hadisin Amru bn Al'ass. Idan musulmi ya yi zina ya tuba, to Allah yana gafarta dükkan zunuban da suke hakkinsa ne, kamar yadda aya ta:53 a suratu Zumar ta tabbatar hakan Allah ne mafi Sani. Dr. Jamilu Zarewa

    No comments:

    Post a Comment