WELCOME TO IBNHUJJAH NURUL ISLAM

NEWS | SPORTS | CELEBRITY GIST | MIXTAPE | COMEDY VIDEOS | JOKES | TECH | FASHION

PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Social Media Widget

IBNHUJJAH NURUL ISLAM

Assalamu Alaikum Barkanku Dai Jama'a, Kuna Tareda Ni Sulaiman Ibn Hujjah. Zaku Iya Shiga Shafukanmu Ta Wadannan Adress Din. http://sulaimanibnhujjah55.xtgem.com http://islamicforum.com.ng

Powered by Blogger.

Categories

Featured post

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU.

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. 1-Azabar Qabari 2-Azabar wutar Jahannama 3-Fitinar Rayuwa da Mutuwa 4-Fitinar Masihil Dujal... Anna...

Total Pageviews

Search This Blog

Blog Archive

Categories

Categories

Categories

Translate

Ads

Popular Post Of The Weeks...

  • BABU ZAKKA A DUKIYAR WAKAFI ! !
  • BABU ZAKKA A DUKIYAR WAKAFI ! ! | TAMBAYA DA AMSA | TAMBAYA DA AMSA - IBN HUJJAH FORUMBABU ZAKKA A DUKIYAR WAKAFI ! ! Tambaya: Malam ya halatta idan aka gina masallacin Jumu'a sannan aka gina shaguna ajikinsa domin su dinga kawo masa kudin gudanar da shi, to malam idan kudin yakai nisabi za'a iya fitar musu da zakkah? Allah ya kara basira ameen. Amsa: To dan'uwa duk dukiyar da babu wani ayyanannen mutum da ya mallake ta babu zakka a cikinta, don haka babu zakka a wakafi, ko dukiyar da mutane suka hada saboda taimakekeniya, in wata matsala ta samu wani daga cikinsu kamar hadari. ko da kuwa ana juya kudin suna kawo riba, shagunan masallaci wakafi ne, don haka ba za'a fitar musu da zakka ba. Don neman karin bayani duba Fataawa Allajnah Adda'imah : 9\291. Allah ne mafi sani. Jamilu Zarewa

    No comments:

    Post a Comment