WELCOME TO IBNHUJJAH NURUL ISLAM

NEWS | SPORTS | CELEBRITY GIST | MIXTAPE | COMEDY VIDEOS | JOKES | TECH | FASHION

PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Social Media Widget

IBNHUJJAH NURUL ISLAM

Assalamu Alaikum Barkanku Dai Jama'a, Kuna Tareda Ni Sulaiman Ibn Hujjah. Zaku Iya Shiga Shafukanmu Ta Wadannan Adress Din. http://sulaimanibnhujjah55.xtgem.com http://islamicforum.com.ng

Powered by Blogger.

Categories

Featured post

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU.

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. 1-Azabar Qabari 2-Azabar wutar Jahannama 3-Fitinar Rayuwa da Mutuwa 4-Fitinar Masihil Dujal... Anna...

Total Pageviews

Search This Blog

Blog Archive

Categories

Categories

Categories

Translate

Ads

Popular Post Of The Weeks...

  • HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA
  • HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA | TAMBAYA DA AMSA | TAMBAYA DA AMSA - IBN HUJJAH FORUM*HIKIMOMIN DA AZUMI YA KUNSA* *Tambaya:* Assalamu alaikum Don Allah malam a taimaka min da bayani game da sababin da yasa ake yin azumi?? *Amsa:* Wa alaikum assalam Azumi ginshiki ne, daga cikin turakun musulunci, wadanda addinin musulunci, ba zai cika ba sai da su, Allah da manzonsa sun yi umarni da shi, saboda wasu muhimman manufofi, ga wasu daga ciki : *1.* Samun tsoron Allah, saboda mai azumi yana barin abin da yake so saboda Allah, hakan zai sa, ya kara samun tsoron Allah. *2.* Samun kariya daga Shaidan, saboda azumi yana takure hanyoyin Shaidan, wannan ya sa zunubai suke karanci a Ramadan. *3.* Tuna talakawa da wahalar da suke ciki, saboda duk lokacin da mai kudi ya dandana yunwa zai tuna halin da talakawa suke ciki . *4.* Sabawa rai wajen barin abin da take so, da kuma hakuri akan abin da take sha'awa. *5.* Kankare zunubai da kuma samun daukakar daraja, saboda azumi yana gyara zuciya, da kuma rai. *6.* Samun lafiyar jiki, saboda azumi yana kariya daga cututtuka masu yawa, kamar yadda likitoci suka tabbatar da hakan. *7.* Ta hanyar azumi mutum zai saba da yin aikin don Allah, saboda azumi sirri ne tsakanin Allah da bawansa. Allah ne mafi sani *Amsawa*✍ *DR. JAMILU YUSUF ZAREWA*

    No comments:

    Post a Comment