WELCOME TO IBNHUJJAH NURUL ISLAM

NEWS | SPORTS | CELEBRITY GIST | MIXTAPE | COMEDY VIDEOS | JOKES | TECH | FASHION

PROMOTE MUSIC | ADVERTISE | SUBMIT FREEBEAT

Social Media Widget

IBNHUJJAH NURUL ISLAM

Assalamu Alaikum Barkanku Dai Jama'a, Kuna Tareda Ni Sulaiman Ibn Hujjah. Zaku Iya Shiga Shafukanmu Ta Wadannan Adress Din. http://sulaimanibnhujjah55.xtgem.com http://islamicforum.com.ng

Powered by Blogger.

Categories

Featured post

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU.

NEMAN TSARI DAGA ABUBUWA GUDA HUDU. 1-Azabar Qabari 2-Azabar wutar Jahannama 3-Fitinar Rayuwa da Mutuwa 4-Fitinar Masihil Dujal... Anna...

Total Pageviews

Search This Blog

Blog Archive

Categories

Categories

Categories

Translate

Ads

Popular Post Of The Weeks...

  • KARAWA AMARYA YAWAN KWANAKI SABODA HONEY MOON ? | BANGAREN MATA | BANGAREN MATA - IBN HUJJAH FORUM
  • KARAWA AMARYA YAWAN KWANAKI SABODA HONEY MOON ? | BANGAREN MATA | BANGAREN MATA - IBN HUJJAH FORUM*KARAWA AMARYA YAWAN KWANAKI, SABODA HONEY MOON ?* *Tambaya:* Assalamu alaikum malam Tambaya meye hukuncin mutumin da yana da mata sai yayi amarya sai yayi mata visa suka tafi wata kasa wata daya a matsayin honey moon, to meye hukuncin daya matar, ya zalumceta kenan? *Amsa:* Wa alaikum assalam To dan'uwa Anas RA ya rawaito cewa : "Yana daga cikin sunna In mutum ya auri budurwa kuma yana da wata matar, ya yi mata kwana bakwai, in kuma bazawara ce kwana uku" kamar yadda ya zo a Sunanu Attirmizi a hadisi mai lamba ta : 1139, wannan sai ya nuna kari akan haka ya sabawa sunna . Amma Idan Uwar gida ta bada izni ya halatta ayi kari akan haka, tun da ya halatta mace ta sarayar da hakkinta na kwana, kamar yadda Saudatu ta bawa Nana A'isha kwananta, lokacin da girma ya zo mata, ta ga Annabi s.a.w. bai damu da ita ba sosai, kamar yadda Bukhari ya rawaito a hadisi mai lamba ta: 4914, wannan sai ya nuna halaccin sarayar da hakkin kwana, da yiwuwar yiwa amarya kari idan uwar gida ta yarda. Allah mafi sani *Amsawa*✍ZAREWA*

    No comments:

    Post a Comment